Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 13:28-30 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 13:28-30 in Litafi Mai-tsarki

28 Duk da cewa ba su sami dalilin mutuwa a kansa ba, suka roki Bilatus ya kashe shi.
29 Bayan sun gama duk abin da aka rubuta game da shi, sai suka sauke shi daga giciye suka sa shi a cikin kabari.
30 Amma Allah ya tashe shi daga matattu.
Ayyukan Manzanni 13 in Litafi Mai-tsarki