Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 13:22-23 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 13:22-23 in Litafi Mai-tsarki

22 Allah kuwa ya cire shi daga kan kujerar sarauta, ya daga Dauda ya zama sarkinsu. A kan Dauda ne Allah ya ce, 'Na sami Dauda dan Yessi, mutumin da zuciyata ke so; zai yi duk abin da nake so'.
23 Daga zuriyar mutumin nan Allah ya fito da mai ceto, Yesu, kamar yadda aka alkawarta zai yi.
Ayyukan Manzanni 13 in Litafi Mai-tsarki