Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 13:16-18 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 13:16-18 in Litafi Mai-tsarki

16 Bulus kuwa ya tashi ya yi alama da hannunsa ya ce, “Mutanen Isra'ila da ku wadanda kuke girmama Allah, ku ji.
17 Allahn Isar'ila ya zabi kakkaninmu ya kuma ribabbanya su sa'adda suke kasar Masar da kuma madaukakin iko ya fito da su daga cikinta.
18 Ya yi hakuri da su a jeji har na tsawon shekara arba'in.
Ayyukan Manzanni 13 in Litafi Mai-tsarki