Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 11:9-11 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 11:9-11 in Litafi Mai-tsarki

9 Amma murya ta amsa kuma daga sama cewa, “Abin da Allah ya kira mai tsarki, kada ka kira shi mara tsarki.”
10 Wannan ya faru sau uku, sai dukan komai ya koma sama.
11 Nan da nan sai ga mutane uku tsaye a gaban gidan da muke; an aike su daga Kaisariya zuwa gare ni.
Ayyukan Manzanni 11 in Litafi Mai-tsarki