Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 10:14-17 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 10:14-17 in Litafi Mai-tsarki

14 Amma Bitrus ya ce “Ba haka ba, Ubangiji, gama ban taba cin abu mara tsarki ko mai kazanta ba.”
15 Amma muryar ta sake zuwa masa karo na biyu kuma; “Abinda Allah ya tsarkake, kada ka kira shi kazantacce.”
16 Wannan ya faru sau uku; nan da nan sai aka dauki tasar zuwa sama.
17 A yayin da Bitrus na cikin rudani game da ma'anar wahayin da ya gani, sai ga mutanen da Karniliyas ya aika suna tsaye a bakin kofar gidan, bayan sun tambayi hanyar zuwa gidan,
Ayyukan Manzanni 10 in Litafi Mai-tsarki