Text copied!
Bibles in Hausa

Ayyukan Manzanni 10:12-16 in Hausa

Help us?

Ayyukan Manzanni 10:12-16 in Litafi Mai-tsarki

12 A cikinsu kuwa akwai dukan halitun dabbobi masu kafa hudu da kuma masu rarrafe a duniya da tsunstayen sama.
13 Sai murya ta yi magana da shi; “Tashi, Bitrus, yanka ka ci”
14 Amma Bitrus ya ce “Ba haka ba, Ubangiji, gama ban taba cin abu mara tsarki ko mai kazanta ba.”
15 Amma muryar ta sake zuwa masa karo na biyu kuma; “Abinda Allah ya tsarkake, kada ka kira shi kazantacce.”
16 Wannan ya faru sau uku; nan da nan sai aka dauki tasar zuwa sama.
Ayyukan Manzanni 10 in Litafi Mai-tsarki