Text copied!
Bibles in Hausa

1 Yahaya 3:16 in Hausa

Help us?

1 Yahaya 3:16 in Litafi Mai-tsarki

16 Ta wurin haka muka san kauna, da ya ke Almasihu ya bayar da ransa saboda mu. Mu ma ya kamata mu bada ranmu saboda 'yan'uwamu.
1 Yahaya 3 in Litafi Mai-tsarki