Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Matiyu - Matiyu 21

Matiyu 21:21

Help us?
Click on verse(s) to share them!
21Yesu ya amsa yace masu, “Hakika ina ce maku, in dai kuna da bangaskiya ba ku yi shakka ba, ba abinda aka yi wa bauren nan kadai za kuyi ba har ma za ku cewa tsaunin nan, “Ka ciru ka fada teku,' sai kuwa haka ta kasance.

Read Matiyu 21Matiyu 21
Compare Matiyu 21:21Matiyu 21:21