Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Markus - Markus 9

Markus 9:6-12

Help us?
Click on verse(s) to share them!
6Ya rasa abin da zai fada ne, don sun tsorota kwarai.)
7Sai ga wani gajimare ya zo ya rufe su, aka kuma ji wata murya daga gajimaren, “ta ce Wannan shine kaunataccen Dana, Ku saurare shi.
8Nan take da suka duba, ba su ga kowa ba, sai Yesu shi kadai.
9Suna cikin gangarowa daga dutsen, sai ya kwabe su kada su gaya wa kowa abin da suka gani, sai bayan da Dan Mutum ya tashi daga mattatu.
10Sai suka bar zancen a tsakaninsu, amma suka tamabayi junansu “mene ne tashin matattu” ke nufi.
11Suka tambaye shi yaya malaman attaura suka ce Iliya zai fara zuwa?”
12Ya ce masu, laile ne Iliya ya fara zuwa ya raya dukan abubuwan. Don me a ka rubuta cewa Dan Mutum, zai sha wuya iri iri a kuma ki shi?

Read Markus 9Markus 9
Compare Markus 9:6-12Markus 9:6-12