Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Markus - Markus 5

Markus 5:4-5

Help us?
Click on verse(s) to share them!
4An daure shi da sarkoki da mari sau da yawa, amma ya tsuntsunke sarkoki da marin. har ma ba wanda zai iya daure shi kuma.
5Dare da rana a cikin kabarbarun da duwatsu mutumin ya na ihu ya na yaiyage jikinsa da duwatsu masu kaifi.

Read Markus 5Markus 5
Compare Markus 5:4-5Markus 5:4-5