Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ibraniyawa - Ibraniyawa 11

Ibraniyawa 11:6

Help us?
Click on verse(s) to share them!
6Zai yi wuya matuka a faranta wa Allah zuciya in ba tare da bangaskiya ba. Domin ya kamata dukkan wanda zai zo ga Allah, tilas ne ya bada gaskiya da kasancewar sa, kuma shi mai sakamako ne ga dukkan masu nemansa.

Read Ibraniyawa 11Ibraniyawa 11
Compare Ibraniyawa 11:6Ibraniyawa 11:6