Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 6

Ayyukan Manzanni 6:14-15

Help us?
Click on verse(s) to share them!
14Domin kuwa mun ji shi, yana cewa wannan Yesu Banazarat zai rushe wannan wuri zai kuma canza al'adun da muka gada daga wurin Musa.”
15Dukan wadanda suke zaune a majalisar suka zuba masa ido, sai suka ga fuskarsa kamar ta mala'ika.

Read Ayyukan Manzanni 6Ayyukan Manzanni 6
Compare Ayyukan Manzanni 6:14-15Ayyukan Manzanni 6:14-15