Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 6

Ayyukan Manzanni 6:11-13

Help us?
Click on verse(s) to share them!
11Sai a asirce suka zuga wasu mutane su je su ce, “Ai munji Istifanus yana maganganun sabo game da Musa da kuma Allah.”
12Sai suka zuga mutanen, har da dattawa da marubuta suka tunkari Istifanus, suka kama shi, suka kawo shi gaban majalisa.
13Suka kawo masu shaidar karya suka ce, “Wannan mutumin har yanzu bai dena maganganun gaba akan wannan wuri mai tsarki da kuma shari'a ba.

Read Ayyukan Manzanni 6Ayyukan Manzanni 6
Compare Ayyukan Manzanni 6:11-13Ayyukan Manzanni 6:11-13