Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 3

Ayyukan Manzanni 3:18-19

Help us?
Click on verse(s) to share them!
18Amma duk abubuwan da Allah ya fada ta bakin dukan anabawansa, cewa Almasihunsa zai sha wahala, yanzu ya cika.
19Saboda haka, Ku tuba, ku juyo, domin a shafe zunubanku, domin lokacin sabuntuwa daga wurin Ubangiji ya zo;

Read Ayyukan Manzanni 3Ayyukan Manzanni 3
Compare Ayyukan Manzanni 3:18-19Ayyukan Manzanni 3:18-19