Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 23

Ayyukan Manzanni 23:19-20

Help us?
Click on verse(s) to share them!
19Babban hafsa ya kai shi wani lungu, sai ya tambaye shi, “Menene kake so ka fada mani?”
20Saurayin yace, “Yahudawa sun yarda su roke ka ka kawo Bulus gobe a majalisa, kamar zasu kara bincike a kan al'amarin.

Read Ayyukan Manzanni 23Ayyukan Manzanni 23
Compare Ayyukan Manzanni 23:19-20Ayyukan Manzanni 23:19-20