Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 23

Ayyukan Manzanni 23:1-4

Help us?
Click on verse(s) to share them!
1Bulus ya kura wa yan majalisa ido yace, “'Yan'uwa, na yi rayuwa tare da Allah da lamiri mai kyau har wannan ranan.”
2Babban firist Hannaniya ya ba wandanda suke tsaye tare da shi urmarni su buge bakinsa.
3Bulus ya ce, “Allah zai buge ka, kai munafiki. Kana zama domin ka shari'anta ni da shari'a, kuma ka umarce a buge ni, gaba da sharia?”
4Wanda suka tsaya a gefe suka ce, “Kada ka zage babban firis na Allah.” Bulus yace, “Ban sani ba, 'yan'uwa, cewa shi babban firis ne.

Read Ayyukan Manzanni 23Ayyukan Manzanni 23
Compare Ayyukan Manzanni 23:1-4Ayyukan Manzanni 23:1-4