Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 22

Ayyukan Manzanni 22:13-15

Help us?
Click on verse(s) to share them!
13Ya zo gare ni ya ce, 'Dan'uwa Shawulu, karbi ganin gari.' A daidai wannan sa'a na gan shi.
14Sa'annan ya ce, 'Allah na kakkaninmu ya zabe ka ka san nufinsa, ka ga Mai Adalcin nan, ka kuma ji muryar da ke fitowa daga bakinsa.
15Gama za ka zama mashaidinsa ga dukan mutane game da abinda ka gani da wanda ka ji.

Read Ayyukan Manzanni 22Ayyukan Manzanni 22
Compare Ayyukan Manzanni 22:13-15Ayyukan Manzanni 22:13-15