Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 22

Ayyukan Manzanni 22:12-13

Help us?
Click on verse(s) to share them!
12A can na sami wani mai suna Ananiya, mai tsoron Allah bisa ga sharia, da kyakyawan suna kuma a gaban Yahudawa da ke zama a can.
13Ya zo gare ni ya ce, 'Dan'uwa Shawulu, karbi ganin gari.' A daidai wannan sa'a na gan shi.

Read Ayyukan Manzanni 22Ayyukan Manzanni 22
Compare Ayyukan Manzanni 22:12-13Ayyukan Manzanni 22:12-13