Text copied!
CopyCompare
Litafi Mai-tsarki - Ayyukan Manzanni - Ayyukan Manzanni 15

Ayyukan Manzanni 15:16-20

Help us?
Click on verse(s) to share them!
16'Bayan wadannan abubuwa zan dawo, zan gina gidan Dauda wanda ya fadi kasa; in sake gina bangonsa, in tsayar da shi,
17saboda sauran jama'a su nemi fuskar Ubangiji, har da al'ummai da ake kira da sunana.
18Wannan shine abin da Ubangiji ya fadi, shi wanda ya yi wadannan abubuwa da aka sani tun zamanin da.
19Saboda haka, a gani na kada mu matsa wa al'umman da suka juyo gun Allah;
20amma zamu rubuta masu da cewa, su guje wa gumaka da zina da faskanci da maye da cin mushe.

Read Ayyukan Manzanni 15Ayyukan Manzanni 15
Compare Ayyukan Manzanni 15:16-20Ayyukan Manzanni 15:16-20